INNALILAHI WA INNA ILAISHI RAJI'UN ALIYU SANI WAWO YA RASU (MALAM BUDAMANA LITTAFI) - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Saturday, 5 January 2019

INNALILAHI WA INNA ILAISHI RAJI'UN ALIYU SANI WAWO YA RASU (MALAM BUDAMANA LITTAFI)

innalilahi wa Inna ilaishi raji'un Mawakin Barkwancinan na Hausa Sani Aliyu Wawo wanda akafi sani da Malam Budamana littafi Ya Rasu A daren yau.

Inda aka tabbatar da jiya da daddare akashiga Har cikin gidansu dake masaka unguwar gwammaja a kano aka soke shi da wuka har sau biyar.

Wanda daganan aka garzaya da shi asibiti Wanda hakan yayi sanadiyar mutuwarsa Allah ya jikansa.

Malam Budamana littafi dai yakasance me nishadantarwa ga duk Wanda yake jin wakokinsa to Allah yasa ya huta Allah ya jikansa.

From
Abdullahi Muhammad Auwal
(MAIFADA) AREWA JOB

No comments:

Post a comment