MAI SHADDA GLOBAL RESOURCES ZASU HASKA SABON SHIRINSU MAI SUNA HAFEEZ - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Sunday, 6 January 2019

MAI SHADDA GLOBAL RESOURCES ZASU HASKA SABON SHIRINSU MAI SUNA HAFEEZ

Kamfanin da yake Kawomuku shahararrun fina-finai Masu kayatarwa  wato MAISHADDA GLOBAL RESOURCES LTD ya sake yunkurowa da wani shahararren Shirin mai suna "HAFEEZ".

Za'a haska sabon shirin ne a ranar 29 watan March 2019 Wanda kuma Za a saki tallansa ranar 7 ga watan January.

Shirin Kamfanin Abubakar bashir mai shadda, Ali Nuhu yabada Umarnin Shirin. 

Za'a haska film dinne a Ado Bayero Film House a shoprite Kano.

Jaruman Shirin sun hada da:

UMAR M SHAREEF

MARYAM YAHAYA

AMINA UMAR AMAL

BILKISU SHEMA

DA DE SAURANSU


FROM ABDULLAHI MUHAMMAD AUWAL 

(MAIFADA) arewa job


No comments:

Post a Comment