{ALLAH YA KIYAYE} MUTUM BIYU NE SUKA RASU A WAJEN TARON BUHARI - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Saturday, 9 February 2019

{ALLAH YA KIYAYE} MUTUM BIYU NE SUKA RASU A WAJEN TARON BUHARI


lokacin gangamin kamfen din Shugaban kasa Muhammadu Buhari a Jalingo, babbar birnin jihar Taraba.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa lamarin ya afku ne sanadiyar yawan mutanen da suka halarci wajen taron na Jolly Nyame. Dubban magoya bayan APC daga fadin kananan hukumomi 16 da ke jihar sun halarci taron kamfen din.

 Mutane 2 sun mutu a wajen gangamin kamfen din Buhari a Jalingo Source: UGC An tattaro cewa anyi gaggawan kai wadanda abun ya cika dasu cikin motocin asibiti da aka ajiye a wajen taron.

Hakazalika yawan jama’a ya dakatar da zirga-zirgan motoci na tsawon wasu sa’o’i a hanyar Jalingo-Yola. Shugaban kasa Buhari dai na neman zarcew ne a zaben ranar 16 ga watan Fabrairu.

No comments:

Post a comment