Ko Kasan cecekucen da ke faruwa kan komawar Adam A Zango PDP - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Thursday, 7 February 2019

Ko Kasan cecekucen da ke faruwa kan komawar Adam A Zango PDP

Masoya Adam Zango dake bin bayansa a shafinsa na Instagram Suna ce-cekuce game da komawarsa PDP Bayan Asali Yana Jam'iyar APC yayinda yake goyon bayan shugaba Muhammadu Buhari amma yanzun yakoma bayan Dan Jam'iyar Adawa wato Atiku Abubakar.

Masoyan na Adam Zango nacewa daman ai su Yan Film dama sunayin siyasa ne don Kudi badan talakawa ba  shiyasa idan mutum yana jam'iya daya sai yafita yakoma wata idan aka bashi kudin da yafi na jam'iyar da wasu suke.

wasu kuma nacewa daman siyasa ra'ayice Adam Zango ya canja ne Zuwa jam'iyar da yaga tafi mai amma wasu nacewa kuma Adam Zangon da yafito yana tallan shugaba buhari to kenan abubuwan da yafada akan shugaba buhari na gaskiyarsa da rukon amana sun zama karya kenan.

Adam Zango dai Ya bar Jam'iyar APC Yakoma Jam'iyar adawa ta PDP inda akamai Ambasada na PDP sannan Adam Zango yace Atiku Abubakar shine Zabinsa a shugaban Kasa.

Domin Shawara ko Karin Bayani Muhadu a shafikanmu na sada Zumunta
FACEBOOK
INSTAGRAM

Domin Samun Videos kayi subscribe a Arewajob TV online TV
                                                                             Click Here to Subscribe

No comments:

Post a comment