Kun san abinda yasa INEC ta dage zaben 2019 Najeriya? - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Friday, 15 February 2019

Kun san abinda yasa INEC ta dage zaben 2019 Najeriya?Takaitacce

  1. INEC ta dage zaben Najeriya
  2. Atiku ya ce an shirya yin magudu don taiamkawa Buhari
  3. Buhari ya yi tur da dage zaben

Tun da tsakar daren Juma'a ne hukumar zaben ta Najeriya ta ce ta dage zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki ne zuwa ranar 23 ga watan Fabrairu.
Da yake sanar da matsayin hukumar, shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya kara da cewa an dage zaben gwamnoni zuwa ranar tara ga watan Maris.

No comments:

Post a comment