KWANKWASO YA KARBI ADAM A ZANGO A KWANKWASIYYA - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Saturday, 9 February 2019

KWANKWASO YA KARBI ADAM A ZANGO A KWANKWASIYYA

Madugu Kuma Shugaban Darikar Kwankwasiyya ta Najeriya Engr. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso Ya karbi Jarumi kuma Mawaki a Kungiyar Shirya Fina-finai ta Kannywood wato Jarumi Adam A Zango a tafarkin Kungiyar Kwankwasiyya inda aka sanyawa Jarumin Jar Hula wadda itace alamar mutum yana Kwankwasiyyar.

Jarumi Adam Zango Ya dawo PDP ne daga Jam'iyar APC inda da yake bayan jarumai masu kare Shugaba Muhammadu Buhari Yanzu Kuma Ya dawo APC Zai Marawa Atiku Abubakar Baya.
Bayan Haka Kuma ya karbi Darikar Kwankwasiyya wanda Hakan nuna cewa yana bayan Engr. Rabi'u Musa Kankwaso sannan Kuma yana bayan Abba Kabir Yusuf ajIhar Kano.

Wanda Kuma Jiya ya wallafa Hoton Hon. Mai Mala Buni a shafinsa na instagram yana cewa inatare dakai ogana wanda kuma shine Sakataren Jam'iyar ta APC a matakin kasa Sannan kuma sabon Dan takarar Zama Gwamnan Jihar Yobe a APC to hakan me yake Nunawa zangon Bai APC gabadaya ba ko me.


Domin Karin Bayani Mu Hadu a shafin Sada Zumunta
FACEBOOK
INSTAGRAM

Danna Subscribe domin kallon Videos Masu Zafi a Arewajob TV
                                                            CLICK HERE TO SUBSCRIBE

No comments:

Post a Comment