LABARAI. DA DUMI-DUMI: Boko Haram Ta Kai Wa Tawagar Gwamnan Borno Farmaki - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Wednesday, 13 February 2019

LABARAI. DA DUMI-DUMI: Boko Haram Ta Kai Wa Tawagar Gwamnan Borno Farmaki

LABARAI DA DUMI-DUMI: Boko Haram Ta Kai Wa Tawagar Gwamnan Borno Farmaki

Wasu mutane da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kai wa tawagar gwamnan Borno, Kashim Shettima, farmaki a kan hanyarsu ta zuwa garin Gamboru-Ngala domin halartar taron kamfe.

Wani ganau ya ce mutane da yawa sun rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka bace.

No comments:

Post a comment