LABARAI DA DUMI-DUMI AN KAMA WATA MOTA MAKARE DA KURI'U HAR BUHU 17 AN DANGWALAWA APC A KANO - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Thursday, 14 February 2019

LABARAI DA DUMI-DUMI AN KAMA WATA MOTA MAKARE DA KURI'U HAR BUHU 17 AN DANGWALAWA APC A KANO

Rundunar ya. Sandan jahar kano sun kama Mira dauke da manyan jakunkuna guda 17 dauke  da kuri'un da aka dangwalawa APC a jahar kano


Game Da Dangwalallun Kuri'u Da Aka Kama A Kano

"Mutanen sun gaya mana cewa daga jihar Jigawa suke kuma katin zaben (ballot paper) anyi ne saboda a koyawa mutane yadda zasuyi zabe sannan kuma ba irin Wanda hukumar zabe zatayi anfani dasu bane" in ji mai magana da yawun rundunar 'yan sanda ta jihar kano, DSP Abdullahi Haruna.

Sai dai ya tabbatar da cewa tabbas sun kama motar kuma zasu cigaba da bincike.

No comments:

Post a comment