(PDP Na Dauki Dai-dai) Jarumi Isah Frozkhan Ya bar APC Zuwa PDP - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Thursday, 7 February 2019

(PDP Na Dauki Dai-dai) Jarumi Isah Frozkhan Ya bar APC Zuwa PDP

Jarumi Isah Ahmad Frozkhan Ya sauya sheka daga Jam'iyar APC Zuwa PDP. Jam'iyar PDP na cigaba da yin dauki dai-dai acikin Jaruman Fina-finan na hausa Kasancewar rashin adalci da rashin ko inkula da wasu daga cikin jaruman da mawaka suke zargin ana yi musu a tafiyar ta APC.

Yau kusan kwanaki hudu kenan da wasu daga cikin mawaka da kuma jaruman fina-fian hausa magoya bayan Jam'iyar APC, suke Zargin wani fitaccen mawakin siyasa da yayi musu sama da fadi da kudin da aka basu su raba a ranar da buhari yazo taron kamfen Jihar kano ana zargin kudin yakai naira miliyan 25 amma ya bisu da dubu dari-dari duk dai har yanxu ba a tabbatar da zargin ba amma wasu daga cikin jaruman na takorafi akan abunda ya faru. a ganisu dai kawai an zalincesu ne.
 A dazu ne Jarumi Adam A Zango Shima ya bar Jam'iyar ta APC inda Shima yakoma bayan Dan takarar PDP Atiku Abubakar. Shin Kuna tunanin Akwai wanda zasu bishi acikin mawakan ko jaruman Fina-finan hausan.

Domin Shawara ko Karin Bayani Sai ku Biyomu A shafikanmu na sada Zumunta sai ku danna link na kasa:
FACEBOOK
INSTAGRAM 

Domin Samun Videos Masu Nishadantarwa sai Kuyi Subsribe na Arewajob TV a Youtube
                                                                     Click Hare to Subsribe


No comments:

Post a comment