RIGIMA TA BARKE TSAKANIN MASOYAN NAZIRU SARKIN WAKA DA ADAM ZANGO - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Monday, 11 February 2019

RIGIMA TA BARKE TSAKANIN MASOYAN NAZIRU SARKIN WAKA DA ADAM ZANGO

Rigima ta Barkene a yayin Komawar da Adam A Zango Yayi jam'iyar PDP bayan fitarsa da ga APC. a lokacin ne Sarkin Wakar ya fito da Sabon Bidiyo a Youtube inda yake Raddi ga wanda yace yanayin Buhari Don Allah amma baikama suna ba.

Sakamakon hakane Masoyan Adam Zango Suka fara raddi ga Sarkin wakan a manhajar sada zumunta ta instagram da kuma fezbuk.

Sai dai har yanxu a tsakaninsu ba wanda yace komai akan raddin da masoyan nasu sukeyi amma Adam Zango ya wallafa wani a shafinsa na Instagram inda yake cewa wanima rayuwarsa a maula ta kare.
Kubiyomu a hankali domin samun cikakken labarin abimda ya ke faruwa

No comments:

Post a comment