Sababbin Fina-finan Kannywood na 2019 - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Friday, 15 February 2019

Sababbin Fina-finan Kannywood na 2019

Arewajob ta bi ta zakulo muku Sababbin fina-finan kannywood na shekarar 2019. Ali Nuhu da Adam Zango suna cikin fina-finan da zasu fito a kwanannan.

A cikin Fina-finan akwai:
SAREENA
HAFEEZ
SADAUKI
ZAN RAYU DAKE
ANA DARA GA DARE YAYI

1. SAREENA Ali Nuhu da kuma Abubakar Bashir Mai Shadda ne su ke shirya wannan fim mai suna Sareena. Taurarin wannan fim din sun hada da Umar M. Sheridd, Abba El Mustapha da shi kan sa Ali Nuhu da kuma irin su Maryam Yahaya. Read more: https://hausa.legit.ng/1215478-sababbin-fina-finan-hausa-na-sabuwar-shekarar-2019.html

No comments:

Post a Comment