SHUAIBU LAWAN KUMURCI YAYI MAGANA AKAN SIYASAR BUHARI DA ATIKU - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Saturday, 9 February 2019

SHUAIBU LAWAN KUMURCI YAYI MAGANA AKAN SIYASAR BUHARI DA ATIKUShu'aibu Lawal, Kumurci, wanda yana daya daga cikin taurarin fina-finan Hausa wanda ke bayan Atiku, yayi wata addu'a da ta dauki hankulan mutane, inda ya idan Buhari ne Alheri, Allah ya bashi idan kuma Atiku ne Alhe Allah ya canja mana ya bashi. Gadai abinda ya rubuta kamar haka: BISMILLAHI ALLAH kazaba mana shugaba nagari mubamusa komaiba, Allah sai abinda kasanar damu, idan baba buhari Alkairine Allah kabashi idan kuma ba Alkairi bane to Allah ka gaggauta canjashi kabawa baba Atiku idan shidin alkarine ga wannan kasa tamu Allah ka amsa dan karfin mulkinka da son Annabi (S A W) SUBHANAKA LA ILMU LANA ILLA MA ALLAMTANA INNAKA ANTAL ALIMUN HAKIM

No comments:

Post a Comment