TSOHUWAR JARUMAR HAUSA RAHAMA HASSAN TAYI RADDI GA YAN FILM MASU SHIGA SIYASA - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Wednesday, 6 February 2019

TSOHUWAR JARUMAR HAUSA RAHAMA HASSAN TAYI RADDI GA YAN FILM MASU SHIGA SIYASA

Jaruma Rahama Hassan ta ce Yan uwana yan Kannywood Don Allah Kuyi kokari ku rike junanku kar kubari siyasan wattani su rabaku.

Hadewanku shi yasa kuka samu nasarar da kukasamu har yan siyasa  suke bukatanku a tare da su. Don Allah Ku Hada kanku ku zauna lafiya, kudaina yada kananan maganganu a tsakaninku.

Allah ya Zabana Shuwagabanni nagari masu kishin Kasarsu da Al'ummarsu.

Jarumar ta bayyana wannan nasiha ne ga yan uwanta yan kannywood a shafin ta na instagram domin ce-cekuce da ake samu a tsakaninsu a harkar siyasar kasarna.

Mu hadu da ku a shafikanmu na sada zumunta
FACEBOOK
INSTAGRAM


Domin samun Videos masu ilimantarwa sai kuyi subscribe a Arewajob TV Channel

click Here to Subscribe

No comments:

Post a comment