Yadda Zaka Gane Kasamu Aikin Zabe Batare da Sms Ba Cikin Sauki (INEC) - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Monday, 4 February 2019

Yadda Zaka Gane Kasamu Aikin Zabe Batare da Sms Ba Cikin Sauki (INEC)


Dafarko kasan cewa kayi apply ta online ta hanyar registration wanda akafi saki sune  assistant presiding officer   (APO)

idan ka duba sms dinka katabbata babu sms to ka duba Email cikin sauki idan baka gani ba kajira wannan zasuyi trainning ne daga 5 ga wata zuwa 7 ga wata

saika jira sabon sms kota email account dinkaa zakaga sako kamar haka   U have been selected by INEC to serve as APO for 2019 Gen Election
   U are to report for training Tue-Thur, 5-7 Feb @ SUNAN  LGA 8am daily  attendance COMPULSORY                                                   
             1 comment: