(ZATA FASHE) KASANCE DA AREWA KUTASHI RANAR SALLAH - AREWAJOB

KUNDIN AYYUKA AREWAJOB

Breaking

ads

Monday, 3 June 2019

(ZATA FASHE) KASANCE DA AREWA KUTASHI RANAR SALLAH

Kasance da Arewa Kutashi domin nishadantuwa da wassusukan sallah karama wanda zai gabata a ranar 06/06/2019 da ranar 07/06/2019 har ma da ranar 09/06/2019 wanda zai gudana a filin wasa na Ahmad Musa wanda ke hotoro CBN QTRS a birnin kanon Dabo. kada kabari abaka labari.

Zaka samu tikitin shiga filin wasan akan N500 kacal  ko ka mallaki riga T-Shirt da Hula P-Cap akan N3500 domin Shiga filin wasan a kyauta. domin mallakar wannan riga sai ka tuntubemu a wannan nambobi kamar haka:
08061367862
09030502606

No comments:

Post a comment